Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti(a.s)-abna-
Zaman zai hada da wakilai na bankare daban daban wanda zasu binciki ummul haba isin hadarin Mina da kuma bukatar a hukunta duk wani mai hannun a ciki.
Taron zai kasance ranar asabar 10 ga watan oktobar da misalin karfe 10 na safe a zauren taro na shaikh murtaza ansari dake jami'ar Tehran.
Idan za a iya tunawa a taron hajjin da ya gudana bana sakamakon tutsetseniyar da ta faru a Mina wanda hakan tai sanadiyar rasa rayukan munane da jikkata wasu inda adadin su ya kusa kai 7000 daga cikin su akwai mutanen Iran 464.
8 Oktoba 2015 - 18:13
Lambar labari: 714270
Hukumomin shari'a na kasar Iran zasu gabatar da taron bita domin gano wadanda ke da hannu a hadarin Mina